2 Sar 20:8 HAU

8 Hezekiya kuwa ya ce wa Ishaya, “Mece ce alama, cewa Ubangiji zai warkar da ni har in haura zuwa Haikalin Ubangiji a rana ta uku?”

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:8 a cikin mahallin