2 Sar 20:9 HAU

9 Sai Ishaya ya ce, “Wannan ita ce alama daga wurin Ubangiji, Ubangiji zai cika alkawarin da ya yi. Ƙaƙa kake so, inuwa ta yi gaba da taki goma, ko kuwa ta yi baya da taki goma?”

Karanta cikakken babi 2 Sar 20

gani 2 Sar 20:9 a cikin mahallin