2 Sar 21:1 HAU

1 Manassa yana da shekara goma sha biyu sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi shekara hamsin da biyar yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa kuwa Hefziba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 21

gani 2 Sar 21:1 a cikin mahallin