12 saboda haka ni Ubangiji Allah na Isra'ila, zan aukar wa Urushalima da mutanen Yahuza da masifa irin wadda duk wanda ya ji labarinta, sai ya kusa suma.
Karanta cikakken babi 2 Sar 21
gani 2 Sar 21:12 a cikin mahallin