2 Sar 21:13 HAU

13 Zan gwada Urushalima da magwajin Samariya da kuma ma'aunin gidan Ahab. Zan kuma suɗe Urushalima kamar yadda mutum yakan suɗe akushi sa'an nan ya kifar da shi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 21

gani 2 Sar 21:13 a cikin mahallin