2 Sar 23:15 HAU

15 Yosiya ya kuma rushe bagaden da yake a Betel, wanda Yerobowam ɗan Nebat ya gina, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi, tare da tudun, ya farfashe duwatsun, ya niƙe su, sun zama gari, ya kuma ƙone Ashtoret.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:15 a cikin mahallin