2 Sar 23:16 HAU

16 Da Yosiya ya waiwaya, sai ya ga kaburbura a kan dutse. Ya aika a kwaso ƙasusuwan da suke cikin kaburburan, sai ya ƙone su a bisa bagaden, ya lalatar da shi kamar yadda Ubangiji ya faɗa ta bakin annabi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:16 a cikin mahallin