2 Sar 23:31 HAU

31 Yehowahaz yana da shekara ashirin da uku sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki wata uku a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Hamutal 'yar Irmiya na Libna.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:31 a cikin mahallin