2 Sar 23:30 HAU

30 Fādawansa kuwa suka ɗauko gawarsa a karusa daga Magiddo, suka kawo Urushalima, suka binne a kabarinsa.Sai jama'ar ƙasa suka naɗa Yehowahaz ɗan Yosiya sarki a matsayin tsohonsa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:30 a cikin mahallin