2 Sar 23:9 HAU

9 Duk da haka firistoci matsafai na kan tuddai ba su haura zuwa bagaden Ubangiji a Urushalima ba, amma suka ci abinci marar yisti tare da 'yan'uwansu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:9 a cikin mahallin