2 Sar 23:10 HAU

10 Ya kuma lalatar da Tofet, wurin da yake kwarin 'ya'yan Hinnom, don kada kowa ya ƙara miƙa ɗansa ko 'yarsa hadaya ta ƙonawa ga Molek.

Karanta cikakken babi 2 Sar 23

gani 2 Sar 23:10 a cikin mahallin