2 Sar 25:24 HAU

24 Sai Gedaliya ya rantse musu, su da mutanensu, cewa kada su ji tsoron barorin Kaldiyawa, su zauna a ƙasar, su bauta wa Sarkin Babila, haka zai fi zamar musu alheri.

Karanta cikakken babi 2 Sar 25

gani 2 Sar 25:24 a cikin mahallin