2 Sar 25:25 HAU

25 Amma a watan bakwai, sai Isma'ilu ɗan Netaniya, wato jikan Elishama, daga gidan sarauta, ya zo tare da mutum goma ya fāda wa Gedaliya, ya kashe shi tare da Yahudawa da Kaldiyawa da suke tare da shi a Mizfa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 25

gani 2 Sar 25:25 a cikin mahallin