2 Sar 3:23 HAU

23 Sai suka ce, “Wannan jini ne, hakika sarakunan sun yi yaƙi da juna, sun karkashe juna. Bari mu tafi mu kwashi ganima!”

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:23 a cikin mahallin