2 Sar 3:24 HAU

24 Da suka kai sansanin Isra'ilawa, sai Isra'ilawa suka tashi, suka fāɗa musu, har suka gudu. Isra'ilawa kuwa suka bi su, suna ta karkashe su,

Karanta cikakken babi 2 Sar 3

gani 2 Sar 3:24 a cikin mahallin