37 Ta kuwa zo, ta faɗi a gaban Elisha har ƙasa, sa'an nan ta ɗauki ɗanta, ta fita.
Karanta cikakken babi 2 Sar 4
gani 2 Sar 4:37 a cikin mahallin