36 Sai ya kira Gehazi ya ce, “Kirawo Bashunemiyar.” Sai ya kirawo ta. Da ta zo wurinsa, ya ce, “Ki ɗauki ɗanki.”
Karanta cikakken babi 2 Sar 4
gani 2 Sar 4:36 a cikin mahallin