2 Sar 5:26 HAU

26 Amma Elisha ya ce masa, “Ashe, ba ina tare da kai a ruhu ba, sa'ad da mutumin ya juyo daga karusarsa don ya tarye ka? Wannan shi ne lokacin karɓar kuɗi, da riguna, da gonaki na zaitun, da na inabi, da tumaki, da shanu, da barori mata da maza?

Karanta cikakken babi 2 Sar 5

gani 2 Sar 5:26 a cikin mahallin