2 Sar 6:11 HAU

11 Zuciyar Sarkin Suriya kuwa ta ɓaci ƙwarai a kan wannan al'amari, don haka ya kirawo fādawansa, ya ce musu, “Wane ne wannan da yake cikinmu, yana goyon bayan Sarkin Isra'ila?”

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:11 a cikin mahallin