2 Sar 6:12 HAU

12 Ɗaya daga cikin fādawan ya ce, “A'a, ranka ya daɗe, sarki, ai, annabi Elisha ne wanda yake cikin Isra'ila, yake faɗa wa Sarkin Isra'ila maganar da kake faɗa a ɗakin kwananka.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:12 a cikin mahallin