2 Sar 6:23 HAU

23 Sai ya shirya musu babbar liyafa. Sa'ad da suka ci suka sha, sai ya sallame su, suka koma wurin shugabansu. Suriyawa kuwa ba su ƙara kai wa ƙasar Isra'ila hari ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:23 a cikin mahallin