2 Sar 6:22 HAU

22 Amma Elisha ya ce, “Ba za ka karkashe su ba. Ba za ka karkashe waɗanda ba kai ka kama su ta wurin takobinka ko bakanka ba. Ka ba su abinci da ruwa su ci su sha, su koma wurin shugabansu.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:22 a cikin mahallin