2 Sar 6:25 HAU

25 Aka yi yunwa mai tsanani a Samariya a lokacin da aka kewaye ta da yaƙin, har aka riƙa sayar da kan jaki a bakin shekel tamanin, an kuma sayar da rubu'in mudu na kashin kurciya a bakin shekel biyar.

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:25 a cikin mahallin