2 Sar 6:26 HAU

26 Sa'ad da Sarkin Isra'ila yake wucewa ta kan garun birni, sai wata mace ta yi masa kuka, ta ce, “Ka yi taimako, ran sarki ya daɗe.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:26 a cikin mahallin