2 Sar 6:27 HAU

27 Shi kuwa ya ce, “Idan Ubangiji bai taimake ki ba, ƙaƙa zan yi, ni in taimake ki? Ina da alkama ne ko kuwa ina da ruwan inabi?

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:27 a cikin mahallin