2 Sar 6:33 HAU

33 Yana magana da su ke nan, sai sarki ya iso, ya ce, “Wannan masifa daga wurin Ubangiji ta fito, don me zan ƙara jiran Ubangiji kuma?”

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:33 a cikin mahallin