2 Sar 7:1 HAU

1 Amma Elisha ya ce, “Kasa kunne ga abin da Ubangiji ya ce! Gobe war haka za a sayar da mudu na lallausan gari a bakin shekel guda, da mudu biyu na sha'ir a bakin shekel guda a ƙofar garin Samariya.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 7

gani 2 Sar 7:1 a cikin mahallin