2 Sar 6:6 HAU

6 Sa'an nan Elisha ya ce, “Daidai ina ya fāɗa?”Da ya nuna masa wurin, sai ya karyi tsumagiya, ya jefa a wurin, ya sa ruwan gatarin ya taso bisa kan ruwan.

Karanta cikakken babi 2 Sar 6

gani 2 Sar 6:6 a cikin mahallin