16 A shekara ta biyar ta sarautar Yehoram ɗan Ahab Sarkin Isra'ila, Yoram ɗan Yehoshafat Sarkin Yahuza, ya ci sarauta.
Karanta cikakken babi 2 Sar 8
gani 2 Sar 8:16 a cikin mahallin