15 Amma kashegari sai Hazayel ya ɗauki bargo, ya tsoma a ruwa, sa'an nan ya rufe fuskar sarki da shi har ya mutu.Sai ya hau gadon sarautarsa.
Karanta cikakken babi 2 Sar 8
gani 2 Sar 8:15 a cikin mahallin