2 Sar 8:19 HAU

19 Duk da haka Ubangiji bai hallaka Yahuza ba, saboda bawansa Dawuda, tun da yake ya alkawarta zai ba shi haske, shi da 'ya'yansa har abada.

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:19 a cikin mahallin