2 Sar 8:20 HAU

20 A zamanin Yoram, Edomawa suka tayar wa Yahuza, suka naɗa wa kansu sarki.

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:20 a cikin mahallin