2 Sar 8:21 HAU

21 Sa'an nan Yoram ya haye zuwa Zayar tare da dukan karusansa. Sai ya tashi da dare da shugabannin karusansa, ya bugi Edomawan da suka kewaye shi, amma sojojinsa suka gudu zuwa alfarwansu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:21 a cikin mahallin