2 Sar 8:2 HAU

2 Sai matar ta tashi, ta yi kamar yadda annabi Elisha ya faɗa mata. Ta tafi, ita da iyalinta suka zauna a ƙasar Filistiyawa har shekara bakwai.

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:2 a cikin mahallin