2 Sar 8:1 HAU

1 Elisha kuwa ya ce wa matar da ya ta da ɗanta daga matattu, “Ki tashi, ke da gidanki, ki zauna duk inda kika samu, gama Ubangiji ya sa a yi yunwa a ƙasar har shekara bakwai.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 8

gani 2 Sar 8:1 a cikin mahallin