2 Sar 9:24 HAU

24 Sai Yehu ya ja bakansa da iyakar ƙarfinsa ya ɗirka wa Yehoram kibiya, ta sha zarar zuciyarsa, sai ya ɓingire cikin karusarsa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:24 a cikin mahallin