2 Sar 9:3 HAU

3 Sa'an nan ka ɗauki kurtun man, ka zuba masa a ka, ka ce, ‘Ubangiji ya ce ya keɓe ka Sarkin Isra'ila.’ Sa'an nan ka buɗe ƙofa, ka gudu, kada ka tsaya.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:3 a cikin mahallin