2 Sar 9:2 HAU

2 Sa'ad da ka isa can, sai ka nemi Yehu, ɗan Yehoshafat, wato jikan Nimshi, ka shiga, ka sa ya tashi daga wurin abokansa, ka kai shi cikin ɗaki.

Karanta cikakken babi 2 Sar 9

gani 2 Sar 9:2 a cikin mahallin