3 Sa'an nan Sulemanu da dukan waɗanda suke tare da shi, suka tafi masujadar da take a Gibeyon, gama alfarwar sujada ta Allah, wadda Musa, bawan Ubangiji ya yi a jeji, tana can.
Karanta cikakken babi 2 Tar 1
gani 2 Tar 1:3 a cikin mahallin