2 Tar 10:7 HAU

7 Su kuwa suka ce masa, “Idan za ka nuna wa jama'ar nan alheri, ka daɗaɗa musu rai, ka kuma yi musu magana mai daɗi, za su zama barorinka har abada.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 10

gani 2 Tar 10:7 a cikin mahallin