2 Tar 11:23 HAU

23 Sai ya yi hikima ya rarraba waɗansu 'ya'yansa maza ko'ina cikin gundumomin ƙasar Yahuza da ta Biliyaminu, a dukan birane masu kagara, ya tanada musu abinci a yalwace. Ya kuma samo musu mata masu yawan gaske.

Karanta cikakken babi 2 Tar 11

gani 2 Tar 11:23 a cikin mahallin