2 A shekara ta biyar ta mulkin sarki Rehobowam, Isra'ilawa ba su bi Ubangiji da aminci ba, saboda haka Shishak, Sarkin Masar, ya hauro don ya yi yaƙi da Urushalima.
Karanta cikakken babi 2 Tar 12
gani 2 Tar 12:2 a cikin mahallin