2 Tar 12:3 HAU

3 Aka faɗo masa da karusai dubu da ɗari biyu (1,200), da mahayan dawakai mutum dubu sittin (60,000). Mutanen da suka taho tare da sarki Shishak daga Masar, ba a san adadinsu ba, akwai Libiyawa, da Sukkimiyawa, da kuma Habashawa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 12

gani 2 Tar 12:3 a cikin mahallin