2 Tar 17:6 HAU

6 Zuciyarsa ta ƙarfafa cikin al'amuran Ubangiji. Ya kawar da masujadai, da Ashtarot daga ƙasar Yahuza.

Karanta cikakken babi 2 Tar 17

gani 2 Tar 17:6 a cikin mahallin