2 Tar 20:6 HAU

6 ya ce, “Ya Ubangiji, Allah na kakanninmu, kai ne Allah na cikin Sama, kai ne kuma kake mulkin dukan al'umman duniya. A gare ka iko da ƙarfi suke, don haka ba wanda ya isa ya jā da kai.

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:6 a cikin mahallin