2 Tar 21:2 HAU

2 Yoram yana da 'yan'uwa maza, su ne Azariya, da Yehiyel, da Zakariya, da Azariya, da Maikel da kuma Shefatiya. Waɗannan 'ya'ya maza ne na Yehoshafat, Sarkin Yahuza.

Karanta cikakken babi 2 Tar 21

gani 2 Tar 21:2 a cikin mahallin