2 Tar 23:2 HAU

2 Sai suka shiga ko'ina cikin Yahuza, suka tattaro Lawiyawa daga dukan biranen Yahuza, da shugabannin gidajen kakannin Isra'ila, suka kuwa zo Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Tar 23

gani 2 Tar 23:2 a cikin mahallin