2 Tar 23:3 HAU

3 Sai dukan taron suka yi wa sarki alkawari, a Haikalin Allah. Yehoyada ya ce musu, “Wannan shi ne ɗan sarki, sai ya ci sarauta kamar yadda Ubangiji ya faɗa a kan 'ya'yan Dawuda, maza.

Karanta cikakken babi 2 Tar 23

gani 2 Tar 23:3 a cikin mahallin