2 Tar 25:1 HAU

1 Amaziya yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarauta, ya yi shekara ashirin da tara yana mulki a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yehowaddin ta Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Tar 25

gani 2 Tar 25:1 a cikin mahallin