28 Dukan taron suka yi sujada, mawaƙa suna ta raira waƙa, masu ƙahoni suka yi ta busa. Aka yi ta yin haka har lokacin da aka gama miƙa hadayar ƙonawa.
Karanta cikakken babi 2 Tar 29
gani 2 Tar 29:28 a cikin mahallin